Menu

Zabura 131

BIB

1 Zuciyata ba mai girman kai ba ce, ya Ubangiji, idanuna ba sa fariya; ban dami kaina da manyan al’amura ba ko abubuwan da suka sha ƙarfina.

2 Amma na haƙura na kuma kwantar da raina; kamar yaron da aka yaye tare da mahaifiyarsa, kamar yaron da aka yaye haka raina yake a cikina.

3 Ya Isra’ila, sa zuciyarka ga Ubangiji yanzu da har abada kuma.

Everything we make is available for free because of a generous community of supporters.

Donate